Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Lame kan kafa 'yan sandan jihohi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun bi sahun mataimakin shugaban kasar, Prof. Yemi Osibanjo wajen bayyana goyan bayansu dangane da kafa rundunar 'yan Sandan Jihohi. Tuni wannan shiri ya raba kan 'yan Najeriya, in da wasu ke zargin cewar matakin zai bai wa gwamnonin karfin murkushe abokan hamayarsu. Akan wannan ne Bashir Ibrahim Idri ya tattauna da Dr. Ibrahim Yakubu Lame, tsohon ministan 'yan Sandan Najeriya.

Wasu jami'an 'yan sandan jihar Legas da ke kudancin Najeriya
Wasu jami'an 'yan sandan jihar Legas da ke kudancin Najeriya REUTERS/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.