Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alh. Sule Lamido kan bai wa Buhari shawarar komawa PDP

Wallafawa ranar:

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ya ce, sai shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma babbar jam’iyyar adawa ta PDP kafin ya ba shi shawarar magance wasu matsalolin da ake fuskanta a gwamnatinsa.A yayin zantawa da Abubakar Isa Dandago, Lamido ya ce, matsalar wawure dukiyar talakawa ta fi kamari a mulkin Buhari idan aka kwatanta da tsohuwar gwamnatin PDP da ta shude.

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alh. Sule Lamido
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alh. Sule Lamido rfi hausa
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.