Isa ga babban shafi
Wasanni

Kokarin yan wasan Najeriya a gasar Chan na Morocco

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar Wasannin ,Abdoulaye Issa ya duba irin ci gaban da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya mai buga wasa a gida ta samu a gasar Chan na Morocco bayan da ta doke Sudan,kungiyar zata kuma karawa da Morocco a gasar karshe tareda fatan lashe kofin gasar ranar Lahadi.

Yan wasan Najeriya bayan nasarar doke Sudan a Morocco a gasar CHAN
Yan wasan Najeriya bayan nasarar doke Sudan a Morocco a gasar CHAN completesportsnigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.