Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jihar Adamawa Umar Bindow Jibrilla

Wallafawa ranar:

Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Najeriya ta tashi tsaye domin kawo karshen kashe kashen da ake samu sakamakon rikici tsakanin manoma da makiyaya. Daraktar kungiyar a Najeriya, Osai Ojigho ta ce a cikin watan Janairu kawai an kashe mutane 168 a rikice-rikicen da aka samu a Jihohin Adamawa da Benue da Taraba da Ondo da kuma Kaduna, yayin da gwamnati ta gaza wajen kare rayukan jama’a.Sai dai Gwamnan Jihar Adamawa Umar Bindow Jibrilla ya ce zasu hukunta duk wanda aka samu da hannu cikin rikicin Jiharsa a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.

Rikicin Fulani da Makiyaya na sanadin rayuka a Najeriya
Rikicin Fulani da Makiyaya na sanadin rayuka a Najeriya guardian.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.