Isa ga babban shafi
Najeriya

Maiduguri: Harin kunar bakin wake ya hallaka sama da mutane 10

Mutane 12 sun hallaka a harin da wasu ‘yan kunar bakin wake biyu suka kai a garejin Muna da ke birnin Maiduguri.

Wani sashi na kasuwar da ke garejin Muna a birnin Maiduguri bayan harin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu suka kai. 17, Janairu, 2018.
Wani sashi na kasuwar da ke garejin Muna a birnin Maiduguri bayan harin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu suka kai. 17, Janairu, 2018. Reuters/Stringer
Talla

Yan kunar bakin waken sun tarwatsa bama-baman da ke jikinsu ne da yammacin jiya Laraba, inda suka raunata kimanin mutane 50.

Harin kunar bakin waken shi ne na farko da aka kai a birnin Maiduguri cikin sabuwar shekara ta 2018.

Wakinmu Bilyaminu Yusuf daga garin na Maiduguri, ya aiko mana da rahoto.

01:28

Maiduguri: Harin kunar bakin wake ya hallaka sama da mutane 10

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.