Isa ga babban shafi
Najeriya

An hallaka ‘yan sanda biyu a Kaduna

Wasu gun-gun mutane da ake kyautata zaton cewa, masu sata da kuma garkuwa da mutane ne, sun hallaka wasu ‘yan sanda 2, tare da sace turawa 2 da jami’an ke bai wa tsaro.

Nigeria Police Special Anti-Robbery Squad
Nigeria Police Special Anti-Robbery Squad REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN, ya rawaito cewa, gun-gun mutanen sun sace turawan ne, a hanyar Kwoi-Jere da ke karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna.

Wata majiya mai tushe ta ce turawan suna kan hanyar dawowa ne daga ziyartar kananan hukumomin Kafanchan da Kaura inda gun-gun mutanen suka yi musu kwanton Bauna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.