Isa ga babban shafi
Najeriya

Wane matakin ci gaba gwamnatin Najeriya ta cimma kan sha'anin noma?

Tun bayan da gwamnatin Muhammadu Buhari ta dare kan karagar shugabancin Najeriya a shekara ta 2015, take ta kokowar ganin ta sake farfado da sha’anin Noma domin sauya dogaron tattalin arzikin kasar daga arzikin danyen man fetur da kuma rage zaman kashe wando a tsakankanin alúmmar kasar. Mahaman Salisu Hamisu ya hada mana rahoto.

Noman shinkafa daya ne daga cikin fannonin da gwamnatin Najeriya ta maida hankali wajen tabbatar da ya bunkasa.
Noman shinkafa daya ne daga cikin fannonin da gwamnatin Najeriya ta maida hankali wajen tabbatar da ya bunkasa. RFI
Talla

03:27

Wane matakin ci gaba gwamnatin Najeriya ta cimma kan sha'anin noma?

Salissou Hamissou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.