Najeriya
Gwamnonin Najeriya sun kawo tsarin magance rikicin Fulani
A yayin da gwamnatin tarrayar Najeriya ke da aniyar horar da wasu dakaru 5000 na musamman domin kawo dauki a rikice-rikicen da ake dangantawa da fulani makiyaya, gwamnoni 19 da ke arewacin kasar sun cimma shawarar killace gandun dajin kiwo a kowacce jiha, a wani mataki na rage matsalolin da hijirar fulani makiyaya ke haifarwa a kudancin kasar. Sai dai kamar yadda za ku ji a wannan rahoton da Shehu Saulawa ya aiko mana daga Bauchi,fulanin makiyaya na kaffa-kaffa da wannan sabon tsarin.
Wallafawa ranar:
Talla
Gwamnonin Najeriya sun kawo tsarin magance rikicin Fulani
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu