Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana zargin 'yan sandan Najeriya da kisan matasa 11

Wata kungiyar kare hakkin bil’adam ta zargi 'yan sandan Najeriya da kashe matasa guda 11 a kananan hukumomin Gombi da Shelleng da ke jihar Adamawa. Shugabancin kungiyar a Jihar Adamawa shi ne ya yi wannan zargi a cikin wasikar da ya aike wa kwamishinan ‘yan sandan Jihar da kuma ‘yan Jaridu, wadda RFI Hausa ta samu kwafinta. Wakilin mu a Yola Ahmad Alhassan ya ziyarci garin na Gombi, daya daga cikin inda ake zargin wannan kisan gilla ya auku.

Wasu 'yan sandan Najeriya yayin da suka kame daya daga cikin masu zanga-zanga kan cire tallafin man fetur. 3 ga Janairu, 2012.
Wasu 'yan sandan Najeriya yayin da suka kame daya daga cikin masu zanga-zanga kan cire tallafin man fetur. 3 ga Janairu, 2012. REUTERS/Akintunde Akinleye
Talla

03:00

Ana zargin 'yan sandan Najeriya da kisan matasa 11

Nura Ado Suleiman

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.