Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

AbduKareem Dayyabu kan sabbin nade-naden shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Wallafawa ranar:

A makon da ya gabata ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fitar da sunayen mutanen da ya nada a hukumomin gudanarwa na wasu ma’aikatun gwamnatai. Sai dai abin ya janyo cece-ku-ce bayan da aka gano cewa an hada da sunayen wasu mutane da suka mutu. Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna da Abdukareem Dayyabu, tsohon na kusa da shugaban kasar kan wannan matsala.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari The U.S. | Post-Nigeria
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.