Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Dan Sa'idu Dan Sadau kan muhimmancin kishin Najeriya a matsayin mafita

Wallafawa ranar:

Ganin yadda 'yan Najeriya ke ci gaba da kokawa kan kuncin rayuwar da suke ciki, da kuma tashe tashen hankulan da ake samu wadanda ke kaiga rasa dimbin rayuka da kuma rashin jagoranci na gari, ya sa wasu 'yan siyasa dawowa daga rakiyar manyan Jam’iyyun kasar domin kafa Jam’iyyar da suka ce zata samarwa 'yan kasar mafita. Shugaban sabuwar Jam’iyyar NRM kuma tsohon Dan Majalisar Dattawa, Sanata Saidu Dan Sadau yayi mana bayani kan manufar su, yayin zantawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, kuma shugaban sabuwar jam'iyyar NRM Sanata Saidu Dan Sadau
Tsohon dan majalisar dattawan Najeriya, kuma shugaban sabuwar jam'iyyar NRM Sanata Saidu Dan Sadau Blueprint
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.