Matasan jihar Filato sun rungumi sana'ar saida tsaffin kwalaye
Shirin "Kasuwa a Kai Miki Dole" ya yada zango ne a jihar Filato da ke Najeriya, inda matasa suka rungumi sana'ar saye da sayarda tsaffin kwalaye domin maganace rashin ayyukan yi.
A game da wannan maudu'i