Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfessa Binta Abdulkarim kan shugabancin Mata

Wallafawa ranar:

A Najeriya, Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria ta gudanar da wani taro wanda ya yi nazari kan matsalolin shugabancin mata da kuma bada gudumawar su wajen shugabanci, wanda ya samu halartar wani Shehun Malami, Farfessa F.S Miles daga Jami’ar Boston ta Amurka. Farfessa Binta Abdulkarim na daga cikin masu shirya taron kuma a tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris ta shaida masa dalilin gudanar da taron.

Mata a Najeriya
Mata a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.