Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje kan taron canjin yanayi na birnin Paris

Wallafawa ranar:

An kawo karshen taron yadda za a aiwatar da yarjejeniyar sauyin yanayi da aka gudanar a birnin Paris, kuma Najeriya na daya daga cikin kasashen da suka halartaci taron. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, daya daga cikin 'yan tawagar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wajen taron, saurari yadda hirar ta kasance.

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Danduje
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Danduje
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.