Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje kan biyan albashin ma'aikata

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya umurci Gwamnonin kasar 36 da su tabbatar sun biya albashin ma’aikatan da ake bin su kafin bikin kirsimeti da za’ayi a karshen wannan shekara. Buhari ya bayyana haka ne yayin gudanar da wani taro tare da Gwamnonin a fadar sa kan bukatar basu Karin kudaden Paris Club. Wakilinmu a Abuja, Muhammad Kabir Yusuf ya tattauna da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje bayan kamala taron kuma ga yadda hirar su ta kaya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, da kuma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, da kuma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje. YouTube
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.