Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Manjo Bashir Galma a kan hare-haren 'yanbindiga a Arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

An samu matsalar kai hare-hare na ‘yanbindiga a wasu yankuna na arewacin Najeriya, wadanda suka hada da jihohin Adamawa da Zamfara. Hakan na zuwa ne duk da ikirarin gwamnati na cewa ta na bakin kokarinta wajen magance wannan aiki na ta’asa. Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna da Manjo Muhammadu Bashir Galma, mai ritaya, game da inda matsalar take.

Hare-haren 'yanbindiga sun kara kazanta a Arewacin Najeriya.
Hare-haren 'yanbindiga sun kara kazanta a Arewacin Najeriya. STRINGER / AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.