Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Jami’an tsaro sun cafke tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai UEFA Michel Platini a yau talata, sakamakon samunsa da laifin rashin gaskiya da cin hanci da rashawa, dangane da baiwa Qatar damar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta 2022. Yanzu haka Platini yana tsare a hannun ‘yan sandan Faransa, har zuwa lokacin da za’a kammala binciken tabbatar da laifin da ake zarginsa da aikatawa.

Najeriya

Hatsarin jirgin kasa ya kashe mutane a Legas

media Hatsarin jirgin kasa ya hallaka mutane a birnin Legas STRINGER / AFP

Rahotanni daga birnin Legas da ke kudancin Najriya na cewa, mutane da dama sun rasa rayukansu bayan wani jirgin kasa ya kauce hanyarsa a garin Agege a wannan safiya.

Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar, Olarinde Famous-Cole ya tabbatar da aukuwar lamarin, in da ya kara da cewa, jirgin ya kuma ci karo da wata katuwar motar daukan kaya.

Famous-cole ya ce, a yanzu haka, an tura jami’an tsaro wurin da hatsarin ya faru amma bai bada alkaluman mutanen da suka mutu ba.

Ba a karon farko kenan ba da ake samun hatsarin jirgin kasa a garin Agege mai cike da hada-hadar jama’a.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure