Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Nazari kan kasafin kudin Najeriya na shekarar 2018 tare da Dr Muntaka Usman

Wallafawa ranar:

A ranar Talata, Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari, ya gabatar da kasafin kudi na shekara ta 2018 da ya kai naira tiriliyan 8.6 ga majalisar dokokin kasar. Shugaba Buhari ya ce gwamnati za ta kashe naira biliyan 300 kan gyara hanyoyi a fadin Najeriya. Muhammadu Buhari ya ce gwmnatinsa za ta ware naira biliyon 8.9 domin tashar samar da wutar lantarki ta Mambila. Mun nemi ji daga bakin Dr Muntaka Usman na Jami’ar ABU Zaria, masanin harkokin tattalin azirki gameda wannan kasafin kudi.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin gabatart da kasafin kudi a zauren hadaka na majalisun kasar.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin gabatart da kasafin kudi a zauren hadaka na majalisun kasar. Nigeria Presidency/Handout via REUTERS.
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.