Muhallinka Rayuwarka
Illolin kone daji ke haifarwa ga kasar Noma da Muhalli
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:56
Shirin a wannan karon ya yi duba ne kan batun kona daji da har yanzu wasu daga cikin manoma a kasashe masu tasowa musamman a nahiyar Afrika ke yi, domin share fagen fara shuka amfanin gona.