Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta samu gurbi a gasar kofin duniya a Rasha

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da nasarar da Najeriya ta kan Zambia da ci 1-0 a birnin Uyo, abin da ya bai wa Super Eagles damar zuwa gasar cin kofin duniya da za a gudanar a shekara mai zuwa a Rasha. Shirin ya yi nazari kan abubuwan da suka taimaka har Najeriya ta kai ga gaci, yayin da wasu suka bayyana bacin ransu kan jinkirin da aka samu kafin Najeriyar ta zura kwallonta ta hannun Alex Iwobi a minti na 73.

'Yan Najeriya na ci gaba da murnar nasarar da kasar ta samu har ta samarwa kanta gurbi a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a badi a Rasha
'Yan Najeriya na ci gaba da murnar nasarar da kasar ta samu har ta samarwa kanta gurbi a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a badi a Rasha PIUS UTOMI EKPEI / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.