Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/07 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/07 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/07 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/07 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/07 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/07 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Najeriya

NLC ta nesanta kanta daga ikirarin durkusar da harkoki a Najeriya

media Wasu ma'aikatan Lebura a jihar Legas da ke kudancin Najeriya, yayinda suke aikin loda cocoa cikin madaukan a za'a fitar da su zuwa kasuwannin kasashen turai. REUTERS/Thomas Ashby

Kungiyoyin kwadagon Najeriya, sun nesanta kan su daga ikrarin wata kungiya ta UCL, da ta yi ikirarin cewa a yau 18 ga Satumba zata durkusar da kasar saboda rashin yi mata rajista.

A makon daya gabata ne, kungiyar ta UCL, ta bukaci ma’aikata su tsunduma cikin yajin aiki, su kuma rufe tashoshin jiragen sama da na ruwa, yayinda ta gargadi jiragen waje da su kaucewa zuwa Najeriya, kana kuma suka bukaci mutane su tanadi abinda zasu ci daga yau, har sai abinda hali yayi,

A lokacin zantawarsa da Sashin Hausa na RFI, shugaban kungiyar kwadago ta NLC Ayuba Wabba ya ce lokaci yayi da dole kowa yabi doka da oda a Najeriya, ganin cewa an shiga yanayia kasar da wasu mutane ko kungiyoyi ke amfani da damar da suke da ita ta hanyar da basu dace ba.

Wabba ya kuma kara da cewa tun da fari ma Umarnin kungiyar haramtacce ne kasancewar dokar Najeriya ma bata san da ita ba.

NLC ta nesanta kanta daga kirarin durkusar da harkoki a Najeriya 18/09/2017 - Daga Bashir Ibrahim Idris Saurare

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure