Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Hukumar kula da samar da abinci ta Majalisar dinkin duniya ta raba tallafi ga manoma a Arewa maso Gabashin Najeriya.

Wallafawa ranar:

Shirin ya soma ne daga Arewa maso gabashin Najeriya, inda hukumar lura da samar da abinci ta majalisar dinkin duniya FAO, ta tallafawa manoman da ke yankin da iri da kuma taki, a cigaba da kokarin da take yi na magance wanzuwar fari ko Yunwa a yankin wadda rikicin Boko Haram ya yiwa illa a muhimman fannoni na rayuwa, musamman ma noman wanda bai dade da fara kokarin farfadowa ba, domin ya koma kamar yadda yake a baya.

Babban Daratan hukumar FAO, Graziano Da Silva, a lokacin da ya kai ziyara zuwa garin Maiduguri, da ke Arewa maso Gabashin Najeriya.
Babban Daratan hukumar FAO, Graziano Da Silva, a lokacin da ya kai ziyara zuwa garin Maiduguri, da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.