Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ayuba Waba kan kudaden Paris Club a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana takaicinsa da yadda wasu gwamnonin Jihohi suka kasa amfani da kudaden Paris Club da aka ba su wajen biyan albashi da fansho. Shugaban ya ce, abin takaici ne yadda gwamnati ta bai wa jihohin kudaden da suka kai naira biliyan 234 da miliyan 795, amma har yanzu akwai Jihohin da ma'aikata ke bin bashin albashi da kudin fansho.A game da wannan ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shugaban kungiyar kwadago ta NLC Ayuba Wabba.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi takaicin rashin biyan albashin ma'aikata a jihohin kasar
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi takaicin rashin biyan albashin ma'aikata a jihohin kasar Sunday AGHAEZE / NIGERIA STATE HOUSE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.