Isa ga babban shafi
Wasanni

Kungiyar Plateau United ta lashe kofin gasar Premier ta Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar kwallon kafa ta Plateau United daga garin Jos, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon kafar Premier ta Najeriya, karo na farko kenan da kungiyar ta samu wannan nasara a tarihin kafuwarta. Plateau United ta samu nasarar ce bayan lallasa masu rike da kofin kakar wasan da ta gabata, wato Enugu Rangers da kwallaye 2-0 a filin wasa na Rwang Pam da ke garin Jos. Kan wannan shirin na wannan lokaci ya maida hankali.

Kungiyar kwallon kafa ta Plateau United daga garin Jos, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon kafar Premier ta Najeriya, a karon farko cikin shekaru 42.
Kungiyar kwallon kafa ta Plateau United daga garin Jos, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon kafar Premier ta Najeriya, a karon farko cikin shekaru 42. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.