Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

AbduRazaq Namdas: Kan dokar sanya ido bisa ayyukan kungiyoyin fararen hula

Wallafawa ranar:

A Makon da ya gabata ne wasu kungiyoyin fararen hula 54 daga Najeriya da sauran kasashen duniya, suka sanya hannu kan wata takarda, da suke bukatar majalisar wakilan Najeriya ta dakatar da shirin yin dokar da zata bada damar kafa hukumar sanya ido akan kungiyoyin.Sanarwar tace kafa hukumar zai yiwa Dimokiradiya da kuma fadin albarkacin baki dabaibayi. Don sanin halin da ake ciki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Shugaban kwamitin yada labaran majalisar, AbduRazaq Namdas.

Zauren majalisar wakilan Najeriya a babban birnin kasar Abuja.
Zauren majalisar wakilan Najeriya a babban birnin kasar Abuja. REUTERS/Afolabi Sotunde)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.