Muhallinka Rayuwarka
Najeriya: Tasirin kimiyya wajen bunkasa kiwon kaji.
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:58
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yayi nazari ne kan tasirin Kimiya da Fasaha wajen bunkasa Noma da Kiwo a kasashe masu tasowa, musamman ma fannin kiwon kaji. Shirin ya tattauna da wani matashin Injiniya daga Najeriya da yayi bajintar kera injin kyankyashe kwan kaji a saukake.