Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan batun shigo da masara Najeriya daga kasashen waje

Wallafawa ranar:

Ra'ayoyin masu saurare tare da Salissou Hamissou kan batun shigo da masara Najeriya daga kasashen ketare duk da umarnin da gwamnatin kasar ta yi na rufe kan iyakokin kasar wanda ta nan ne ake shigo da abinci, lamarin da wasu manoma ke ganin ba lalle su iya fitar da kudaden da suka zuba wajen noman masarar ba.

shirin ra'ayoyin masu saurare na bayar da damar tofa al'barkacin baki kan batutuwa daban-daban.
shirin ra'ayoyin masu saurare na bayar da damar tofa al'barkacin baki kan batutuwa daban-daban. Reuters
Talla

15:00

Ra'ayoyin masu saurare kan batun shigo da masara Najeriya daga kasashen waje

Salissou Hamissou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.