Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Injiniya Maihaja: Ambaliyar da ta ritsa da dubban mutane a Benue

Wallafawa ranar:

Mazauna birnin Makurdi dake Jihar Benue a Najeriya na korafi kan yadda suka kasa samun tallafin da ya dace daga hukumomi bayan ambaliyar ruwan da aka samu a makon jiya. Rahotanni sun ce akalla mutane sama da 110,000 ambaliyar ta shafa, amma ya zuwa yanzu babu wani taimako da yaje a gare su. Sai dai shugaban hukumar agajin gaggawa Engr Mustapha Maihajja yace ba haka abin yake ba, domin kuwa tun ranar Juma’a suka fara kai kayan agaji.

Wani yanki a jihar Benue da ambaliya ta mamaye.
Wani yanki a jihar Benue da ambaliya ta mamaye. Lasgidi Online
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.