Isa ga babban shafi
Najeriya

Tsadar gidaje a Legas na tilasta wa mutane kwana a Masallaci

Tsadar gidajen haya a birnin Legas da ke kudancin Najeriya na ci gaba da addabar mutane, lamarin da ke tilasta wa wasu kwana a karkashin gada ko kuma a shagunan kasuwa, wani lokacin ma har a Masallaci.Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba mana yadda matsalar ta yi kamari a wannan rahoton da ya hada mana 

Lagos ta kasance cibiyar hada-hadar kasuwancin Najeriya
Lagos ta kasance cibiyar hada-hadar kasuwancin Najeriya ©Reuters/Greg Ewing
Talla

03:35

Tsadar gidaje a Legas na tilasta wa mutane kwana a Masallaci

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.