Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Sa'idu Kumo kan komawar shugaba Buhari gida

Wallafawa ranar:

Yayinda da shugaba Muhammadu Buhari ya koma gida bayan jinya a London, al’ummar kasar suna ci gaba da bayyana ra’ayoyin su kan inda shugaban ya dace ya mayar da hankali. Sanata Sa'idu Umar Kumo, jigo a Jam’iyyar adawa ta PDP yayi tsokaci akai, yayin tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Shugaban Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo a lokacin da ya koma gida a ranar Asabar 19 ga watan Agustan 2017.
Shugaban Muhammadu Buhari tare da mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo a lokacin da ya koma gida a ranar Asabar 19 ga watan Agustan 2017. Présidence nigériane
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.