Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Badiya Mashi Kwamishinan harkokin mata a Katsina

Wallafawa ranar:

Karuwar Matsalar fyade a Najeriya na ci gaba da tada hankalin jama’a da kuma jami’an gwamnati. Wannan ya sa hukumomi lalubo hanyar magance matsalar da ta addabi al’umma. Wani kwamiti da ya duba lamarin a Jihar Katsina ya bada shawarar sanya hukuncin kisa ga masu aikata irin wannan fitsara. Bashir Ibrahim Idris ya tuntunbi kwamishinan kula da harkokin mata na Jihar Dakta Badiya Mashi kuma ga tsokacin da ta yi masa kan amtsalar

Matsalar fyade a Najeriya na ci gaba da tada hankalin jama’a
Matsalar fyade a Najeriya na ci gaba da tada hankalin jama’a Getty Images/Aldo Pavan
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.