Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya ta cafke 'yan China kan hakar ma’adinai ta haramtaciyar hanya

Hukumomin Najeriya sun kama wasu ‘yan kasar China 8 da ake zargi da hakar ma’adinai a Jihar Plateau ba tare da izini ba.

An cafke wasu Chinawa da ke hakar ma'adanai ta haramtaciyar hanya
An cafke wasu Chinawa da ke hakar ma'adanai ta haramtaciyar hanya Africa Finance Corporation
Talla

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Ali Monguno ya bada umurnin kama mutanen bayan ya ziyarci inda suke aiki a garin Bashar da ke karamar hukumar Wase tare da ministan ma’adinai Kayode Fayemi.

Minista Fayemi ya kuma bayyana cewa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osibanjo ya bada umurnin rufe wurin hakar ma’adinan da kuma neman wani fitatcen mai hakar ma’adinai Abdullahi Usman da ake kira Dan China.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.