Isa ga babban shafi
Najeriya

Kungiyar Amnesty Ta Yaba Da Matakin Binciken Soja Masu Uzurawa Jama'a A Najeriya

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya Amnesty ta yabawa Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo saboda kaddamar da komitin musamman na sharia don  binciken zarge-zargen da ake yiwa wasu sojan kasar na take hakkin bil’adama

Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo
Mukaddashin Shugaban Najeriya Yemi Osinbajo RFI
Talla

Wata sanarwa da Kungiyar ta rabawa manema labarai  na cewa kafa komitin binciken an dade ana neman haka domin ganin an kare hakkin mutanen da soja suka muzgunawa.

Kungiyar ta Amnesty, ta bakin Osai Ojigho Daraktan Kungiyar a Najeriya, na fatar ganin Gwamnati za ta bari mutanen da aka ci zalunsu  su gabatar da hujjojinsu a zahiri ba tare da katsalandan ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.