Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Cika shekaru 50 da kaddamar da yakin neman kafa kasar Biafra

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar ya bada damar tattaunawa ne kan zagayowar ranar da aka fara kaddamar da gwagwarmayar neman kafa kasar Biafra, da a wannan shekara ta cika shekaru 50.

Wasu magoya bayan kafa kasar Biafra a garin Aba da ke kudancin Najeriya.
Wasu magoya bayan kafa kasar Biafra a garin Aba da ke kudancin Najeriya. STEFAN HEUNIS / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.