Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Farautar Belle a jihar Taraba kashi na 2

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman na wannan makon ya dora ne daga in da ya tsaya a makon jiya kan bikin al'adar farautar Belle a cikin al'ummar Mumuye a jihar Taraba da ke Najeriya.

Al'adar farautar Belle na da matukar muhimmanci a cikin al'ummar Mumuye da ke Taraba
Al'adar farautar Belle na da matukar muhimmanci a cikin al'ummar Mumuye da ke Taraba @Miguelrangeljr
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.