Najeriya
An Jingine Binciken da ake yiwa Masarautar Kano
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa dake binciken zargin kashe wasu kudade da suka kai Naira Biliyan shida ba bisa ka'idi ba da ake yiwa masarautar Kano a Njeriya ta jingine bincike da ta fara.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumar sauraron koke-koken jama'a da yakar cin hanci da rashawa ta jingine binciken ne har illa ma sha'a.
Majalisar Dokokin jihar Kano ita ma ta kaddamar da binciken Masarautar ta Kano saboda zarge-zarge masu yawa da ake yiwa Majalisar Sarkin Kano.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu