Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Magance matsalar rasa asali tsakanin wadanda rikicin Boko Haram ya rutsa da su.

Wallafawa ranar:

Shirin na ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokacin ya bada damar tofa albarkacin bakin jama'a ne kan, gargadin da majalisar dinkin duniya ta yi, kan cewa hukumomi su dauki matakan gaggawa don kare tabbatar matsalar rashin rasa muhallai na dindin a tsakanin wadanda rikicin Boko Haram ya shafa, a jihohin Borno, Yobe, da kuma Adamawa, don ganin cewa basu rasa asalin wuraren da suka fito ba.

Wasu yan gudun hijira a birnin Maiduguri da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu.
Wasu yan gudun hijira a birnin Maiduguri da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu. STRINGER / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.