Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Jamilu Baba Jos kan Shugabancin Buhari

Wallafawa ranar:

A karshen makon da ya gabata ne aka kaddamar da wani littafi da mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan sha’anin da ya shafi shari’a Barrister Obono Obla ya wallafa.Shi dai wannan littafi ya yi tuni ne a game da irin gwagwarmayar da aka yi domin ganin cewa manyan jam’iyyun siyasa uku a wancan lokaci sun narke zuwa jam’iyyar APC, wadda daga bisani ta tsayar da Muhammadu Buhari takarar shugabancin kasar.

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da Matarsa Aisha Buhari
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari da Matarsa Aisha Buhari
Talla

A zantawarsa da Abdulkarim Shikkal, Alhaji Jamilu Baba Jos, daya daga cikin mahalarta bikin kaddamar da littafin sannan wanda ya share tsawon fiye da shekaru 30 tare da shugaban, ya ce a halin gaskiya shugaban na cikin hali na matsi sakamakon yadda wasu na zagaye da shi ke hana ruwa gudu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.