Isa ga babban shafi
Najeriya

Sojojin Najeriya sun lalata matatun man tsagerun Neja Delta

Rundunar sojin Najeriya dake yaki da tsagerun yankin Neja Delta ta yi nasarar gano dama lalata wasu matatun mai na bugi a yankin Port Harcourt

Daya daga cikin tsagerun yankin Niger Delta a kudancin Najeriya
Daya daga cikin tsagerun yankin Niger Delta a kudancin Najeriya Reuters/Flora Shaw
Talla

A cewar Kanal Remi Fadairo shugaban rundunar dake aiki a wannan yanki, babban aiki sojojin Najeriya dake aiki a wannan wuri shine na maida hankali wajen kare bututun mai dama yaki da masu satar mai.

Kanal Fadairo ya bayyana cewa sun samu nasarar lalata wasu matatun mai guda 10 a watan da ya gabata da kuma ke amfani da kusan mutane 50,wanda akasarin su cikin dare ne suke gudanar da wannan kazamin aiki.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.