Kasuwanci
Tasirin karancin kananan takardun kudade ga tattalin arzikin Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:27
Shirin na wannan mako yayi nazari ne kan matsin da karancin kananan takardun kudin naira ke haifarwa yayin cinikayya musamman tsakanin kananan 'yan kasuwa, da kuma tasirin hakan kan tattalin arzikin Najeriya.