Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta kori Manyan Daraktocin Hukumar Kula da Jiragen Sama ta kasar

Gwamnatin Najeriya ta yiwa Daraktocin Hukumar Kula da harkan Jiragen Sama ta kasar Koran kare daga bakin aikin su.

Ministan Sufuri na Najeriya Hadi Sirika
Ministan Sufuri na Najeriya Hadi Sirika REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika ya sanar da matsayin Gwamnatin inda ya umarci Daraktocin da su gabatar da kayan Gwamnati dake hannun su ga masu bi masu a mukami ba tare da wani jinkiri ba.

Babu wani bayani game da matakin da Gwamnatin kasar ta dauka.

Sam Adurogboye, Janar Manaja mai kula da hulda da manema labarai da jama'a ya tabbatar da aiwatar da umarnin Gwamnatin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.