Isa ga babban shafi
Wasanni

Gudunmawar makarantar horar da kwallon kafa wajen tallafawa matasa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni na wannan lokaci yayi tattaki ne zuwa jihar Filto da ke Najeriya inda yayi nazari kan gudunmawar wata makarantar horar da kwallon kafa, da kuma tallafin da take bawa matasa a Najeriya.

Wasu matasan 'yan wasan kwallon kafa a Najeriya
Wasu matasan 'yan wasan kwallon kafa a Najeriya goal.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.