Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Halin da ake cikin dangane da zaman majalisar Najeriya kan kasafin kudin 2017

Wallafawa ranar:

Zuwa yanzu sama da watanni biyu kenan da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin kasar a gaban majalisa, sai dai har yanzu, bata kai ga tantance kasafin ba, kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kakakin Majlaisar Wakilan Najeriya AbdulRazaq Namdas, dan jin halin da ake ciki.

Zauren Majalisar Wakilan Najeriya
Zauren Majalisar Wakilan Najeriya venturesafrica.com
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.