Bakonmu a Yau
Engr. Muhammed Tukur kan halin da jiragen sama ke ciki a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:36
Harkokin Sufurin jiragen sama a Najeriya na fuskantar mawuyacin hali yanzu haka, ganin halin da kamfanoni irin su Aero da Arik suka samu kan su a cikin yan watannin da suka gabata.
Talla
Wannan ya sa hukumar gwamnatin Najeriya karbe ragamar tafi kamfanin Arik, kamfanin jiragen sama mafi girma a kasar dan ceto shi daga durkushewa.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Engr. Muhammad Tukur, masanin harkar sufurin jiragen sama wanda ya yi mana tsokaci kan matsalolin da suka addabe su kamar haka.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu