Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Koko kan matsalar wutar lantarki a Najeriya

Wallafawa ranar:

Ana ci gaba da fama da matsalar karancin wutar lantarki a sassa daban daban na Najeriya, abin da ke haifar da cikas dangane da bunkasar tattalin arzikin kasar. A game da wannan matsalar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Abubakar Atiku Nuhu Koko, masanin makashi a Najeriya.

Ana fama da matsalar karancin wutar lantarki a Najeriya
Ana fama da matsalar karancin wutar lantarki a Najeriya REUTERS/Vasily Fedosenko
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.