Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan Hukumar da gwamnatin Najeriya ta kafa kan hauhawar farashin kayan masarufi

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro ya tattauna ne kan hukumar da majalisar zartarwar tarayyar Najeriya ta kafa, domin sa ido da kuma kawo karshen hauhawar kayayyakin masarufi a kasar. A rana Larabar da ta gabata mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zartawar da ta amince da matakin.

Mataimakin Shugaban Najeriyar Farfesa Yemi Osinbajo
Mataimakin Shugaban Najeriyar Farfesa Yemi Osinbajo
Sauran kashi-kashi
  • 10:19
  • 10:13
  • 10:05
  • 10:03
  • 09:47
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.