Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Cututtukan da suka shafi jini ga mutane

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya tattauna ne game da cututtukan da suka shafi jini ga lafiyar dan adam. Shirin ya tattauna da Likita Farfesa Haruna Muktar a Asibitin koyarwa a Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria.

Akwai cututtuka da dama da suka shafi jini
Akwai cututtuka da dama da suka shafi jini (Reuters)
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.