Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Buhari ya soki kungiyoyin agajin ketare

Wallafawa ranar:

A yau an karbi ra'ayoyin masu sauraro kan zargin da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yiwa kungiyoyin agaji na kasashen ketare bisa wuce gona da iri wajen bayyana cewa ana fama da yunwa da matsi a arewa maso gabashin Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.