Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasuwar baje koli a garin Jos na Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdoulkarim Ibrahin Shikal ya mayar da hankali ne kan bikin kasuwar baje koli ta duniya da aka gudanar a karon farko  cikin shekaru shida a birnin Jos na jihar Filato da ke Najeriya. An dai shafe tsawon shekaru shida ba tare da an gudanar da bikin kasuwar baje kolin ba saboda matsalar tsaro.

A karon farko cikin shekaru shida, an gudanar da bikin kasuwar baje koli a garin Jos na Filato da ke Najeriya
A karon farko cikin shekaru shida, an gudanar da bikin kasuwar baje koli a garin Jos na Filato da ke Najeriya REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.