Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tattaunawa da Abubakar Adam Ibrahim

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna da Abubakar Adam Ibrahim wanda ya lashe gasar Marubuta ta Najeriya, tare da wasu marubutan kan yadda 'yan arewacin Najeriya ke jan kafa wajen gwada basirarsu a fannin rubuta litattafai na turanci.

Editan RFI hausa Bashir Ibrahim Idris na tattaunawa da Abubakar Adam wanda ya lashe kyautar gasar rubutun adadi ta NLG a Najeriya
Editan RFI hausa Bashir Ibrahim Idris na tattaunawa da Abubakar Adam wanda ya lashe kyautar gasar rubutun adadi ta NLG a Najeriya RFI Hausa/Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.